Quantcast
Channel: BBC News Hausa - BURINA A RAYUWA
Browsing latest articles
Browse All 21 View Live

Burin Sunusi Iliyasu ya zama babban manomi

Sunusi Iliyasu wanda aka fi sani da Zakiru ya fito ne daga jihar Katsina arewa maso gabashin Nigeria ya ce burinsa a rayuwa shi ne ya zama wani babban manomi domin ya taimaka wa kasarsa.

View Article


Burina na zama Lauya — Habiba

Burin Habiba Isa shi ne ta zama lauya domin taimakawa al'ummarta.

View Article


Burina na gina gidan marayu – Euginia

Euginia Umar matashiya ce da ke hidimar kasa a Sakkwato, bayan kammala karatu a jami'a. Burinta shi ne ta gina gidan Marayu.

View Article

Burina na zama Injiniyan ƙere-ƙere — Mansur

Burin Mansur Bello Mabera, wani dalibin Kwalejin Fasaha ta jihar Sokoto, shi ne ya zama Injiniyan ƙere-ƙere.

View Article

Burina na kirkiri abinda kasata zata amfana

Bashir Umar Minannata, mazaunin garin Minannata da ke jihar Sakwato. Bashir ya ce burinsa shi ne ya kirkiri wani abu da shiyarsa da kasarsa baki daya ta amfana da shi.

View Article


Burina na zama babban injiniya — Bashari

Bashari Bello mazaunin unguwar Rogo ne da ke Jihar Sakwato. Bashari ya ce burinshi, shi ne ya zama babban ijiniya domin ya taimakawa kasarsa ta samu cigiba.

View Article

Mene ne burinku a rayuwa?

Sashen Hausa na BBC ya kaddamar da wani sabon shiri wanda zai baku damar turo mana da hoton bidiyo kan irin burin da kuke da shi a rayuwarku.

View Article
Browsing latest articles
Browse All 21 View Live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>