Burina shi ne na zama dan kasuwa — Bilyaminu
Bilyaminu Garba, wani mai sana'ar gwari a Najeriya, ya shaida wa BBC cewa babban burinsa shi ne ya zama dan kasuwa mai zaman kansa.
View Article"Burina shi ne na zama jami'an shige da fice"
Yahuza Dalhatu, wani dalibi ne a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya; ya shaida wa BBC Hausa cewa babban burinsa shi ne ya zama jami'in hukumar shige da fice ko likita.
View ArticleBurina shi ne na zama likita — Fatima
Fatima Rabi'u, wata daliba ce a jihar Katsina da ke Najeriya. Ta ce BBC cewa babban burinta shi ne ta zama likita domin taikama wa mata wajen haihuwa.
View Article"Burina shi ne na zama babban tela"
Mohammed Isa, wani tela ne a Najeriya, wanda ya ce babban burinsa shi ne ya bunkasa wannan sana'a ta yadda zai taimakawa jama'a.
View ArticleBurina na zama dan kasuwa - Naziru Gombe
Burin Naziru Gombe, wanda direban motar tasi ne a Abuja na Nigeria, shi ne ya zama dan kasuwa mai zaman kansa.
View ArticleIna son taimakawa jama'a — Aliyu
Aliyu Zaria, wani karamin dan kasuwa ne a Abuja, Najeriya. Burinsa shi ne ya samu jarin da zai tsaya da kafafunsa domin taimakawa jama'a.
View ArticleBurina na zama likita - Bilkisu
Burin Bilkisu Sa'id Abubakar shi ne ta samu shiga jami'a ta yi karatun likita domin ta taimaka wa mata.
View ArticleBurin Sunusi Iliyasu ya zama babban manomi
Sunusi Iliyasu wanda aka fi sani da Zakiru ya fito ne daga jihar Katsina arewa maso gabashin Nigeria ya ce burinsa a rayuwa shi ne ya zama wani babban manomi domin ya taimaka wa kasarsa.
View ArticleBurina na zama Lauya — Habiba
Burin Habiba Isa shi ne ta zama lauya domin taimakawa al'ummarta.
View ArticleMene ne burinku a rayuwa?
Sashen Hausa na BBC ya kaddamar da wani sabon shiri wanda zai baku damar turo mana da hoton bidiyo kan irin burin da kuke da shi a rayuwarku.
View ArticleBurina na gina gidan marayu – Euginia
Euginia Umar matashiya ce da ke hidimar kasa a Sakkwato, bayan kammala karatu a jami'a. Burinta shi ne ta gina gidan Marayu.
View ArticleBurina na zama Injiniyan ƙere-ƙere — Mansur
Burin Mansur Bello Mabera, wani dalibin Kwalejin Fasaha ta jihar Sokoto, shi ne ya zama Injiniyan ƙere-ƙere.
View ArticleBurina na kirkiri abinda kasata zata amfana
Bashir Umar Minannata, mazaunin garin Minannata da ke jihar Sakwato. Bashir ya ce burinsa shi ne ya kirkiri wani abu da shiyarsa da kasarsa baki daya ta amfana da shi.
View ArticleBurina na zama babban injiniya — Bashari
Bashari Bello mazaunin unguwar Rogo ne da ke Jihar Sakwato. Bashari ya ce burinshi, shi ne ya zama babban ijiniya domin ya taimakawa kasarsa ta samu cigiba.

View Article