Bashir Umar Minannata, mazaunin garin Minannata da ke jihar Sakwato. Bashir ya ce burinsa shi ne ya kirkiri wani abu da shiyarsa da kasarsa baki daya ta amfana da shi.
↧