Sunusi Iliyasu wanda aka fi sani da Zakiru ya fito ne daga jihar Katsina arewa maso gabashin Nigeria ya ce burinsa a rayuwa shi ne ya zama wani babban manomi domin ya taimaka wa kasarsa.
↧